BBC Hausa @65: Hira da tsohon ma'aikacin BBC Idris Muhammad Amin

August 2024 ยท 1 minute read

BBC Hausa @65: Hira da tsohon ma'aikacin BBC Idris Muhammad Amin

21 Mayu 2022

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yayin da BBC Hausa ta cika shekara 65 da kafuwa ranar 13 ga watan Maris, sashen yana kawo muku hirarraki da tsofaffin ma'aikatansa.

Mun fara fitar da jerin hirarrakin ranar Talata 1 ga watan Maris na shekarar 2022.

Tsoffafin ma'aikatan sun yi bayanai ne a kan yadda suka samu aikin BBC da yadda ya kasance musu, da rayuwa bayan sun bar aikin da dai wasu abubuwan da suka shafe su.

A yau za mu gabatar muku da hira ne da tsohon abokin aikinmu Idris Muhammad Amin.

ncG1vNJzZmivp6x7o67CZ5qopV%2Bdrra%2FwGiknpyZlnp3fZRram5oaA%3D%3D